Ɗan Adam

ɗan Adam
omnivore (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na primate (en) Fassara da mutum
Bangare na society (en) Fassara
Participant in (en) Fassara human activity (en) Fassara
Yana haddasa artificial object (en) Fassara
Karatun ta Ilimin ɗan adam, human ecology (en) Fassara da medicine (en) Fassara
Ta jiki ma'amala da Abincin mutane, natural environment (en) Fassara da Duniya
Tarihin maudu'i Tarihi
Uses (en) Fassara artificial physical object (en) Fassara, kayan aiki, harshe da abstract thinking (en) Fassara
Produced sound (en) Fassara murya
Yadda ake kira namiji homulo da humano
Hannun riga da non-human animal (en) Fassara
NCI Thesaurus ID (en) Fassara C14225

Dan'adam Muhimmin Jawabin da Majalisar dinkin Duniya ta bayyana game da Hakkokin dan'adam, a shekarar 1948. Gabatarwa ganin cewa yanci da adalci da zaman lafiya ba za su samu ba a duniya, harsai in an amince da cewa: dukkan yan-adam suna da mutunci, kuma suna da hakkokin su kamar yadda kowa da kowa ke dashi, wanda ba za a iya kwace musu ba, Ganin cewa ba abin da ya sa aka aikata abubuwa irin na lokacin jahiliyya wadanda ke tada hankalin duniya gaba-daya, illan rashin sanin hakkokin dan-adam da rena su. Ganin cewa an bayyana muhimmin gurin da yan-adam suka sa gaba shi ne, bayan hsun kubuta daga tsananin iko da wahala, kowa ya sami damar fadin raayinsa kuma ya sa rai ga abin da zuciyar sa ta saka masa, Ganin cewa ya kamata a kafa hukumomi wadanda za su kula da kiyayewa da hakkokin yan-adam, ta hanyar girka dokoki, domin kada tsananin iko da danniya su yi yawa har su kai mutane ga yin kara ko yin tawaye, Ganin cewa ya kamata a karfafa aminci tsakanin kasashe, Ganin cewa a cikin usular (takardar sharuda) alummma, kasashen duniya sun sake nuna amincewar su da muhimman hakkokin yan-adam, da mutuncinsu, da darajar da wadannan halittu suke da ita kuma a kan daidai-wa-daida ga namiji da mace, suka kuma dauki alkawalin yin kokari domin su kyautata wa yan-adam jin dadin rayuwa a cikin suna kara walawa.

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.