Ƙafur

Ƙafur

Wuri
 11°39′N 7°42′E / 11.65°N 7.7°E / 11.65; 7.7
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Katsina
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,106 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Ƙafur Gari ne kuma ƙaramar Hukuma cikin kananan hukumomi dake a Jihar Katsina, Arewa maso yammacin Najeriya. Kuma gari ne mai matuƙar tarihi a jihar Katsina. Tana da yanki mai nisan kilomita 1,1062 da kuma yawan jama'a 202,884 a kidayar 2006.

Mazaɓun Ƙaramar hukumar kafur

  1. Dutsenkura Kanya
  2. Gozaki
  3. Sabuwar ƙasa if
  4. Ƙafur
  5. Yari bori
  6. Masari
  7. Mahuta
  8. Gamzago
  9. Dantutture
  10. Rigoji Yar talata

Yanayi

Kafur tana fuskantar yanayi na wurare masu zafi na savanna tare da lokacin dumi, damina da rani. Matsakaicin zafin jiki na shekara shine 63°, tare da inci 165 na ruwan sama a shekara. Yanayin ya bushe na kwanaki 240, tare da matsakaicin zafi.

Manazarta