2Baba
2Baba | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Innocent Ujah Idibia |
Haihuwa | Abaji, 18 Satumba 1976 (47 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Mutanen Idoma |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Annie Macaulay–Idibia |
Karatu | |
Makaranta | Institute of Management and Technology (en) |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi, mai rubuta waka, mawaƙi, mai tsara, entrepreneur (en) , philanthropist (en) da humanitarian (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Sunan mahaifi | 2baba |
Artistic movement |
gospel music (en) afrobeats (en) hip hop music (en) reggae (en) African popular music (en) contemporary R&B (en) |
Kayan kida | murya |
Jadawalin Kiɗa | Hypertek Digital |
IMDb | nm1939824 |
2faceonline.com |
Innocent Ujah Idibia (an haife shi a garin Shomolu, a Jihar Lagos, dake kudanci Nijeriya), Anfi saninsa da 2Baba, mawakin Dan Nijeriya ne, marubucin wakoki, mai samarda waka, kuma mai kirkiran sana'a. Kafin zuwa watan Yulin shekarar 2014, ana kiransa da suna 2face Idibia.[1] Yana daya daga cikin shahararrun mawaka a Nijeriya kuma daya daga cikin wadanda sukafi kyaututtuka a nahiyar Afirka, har wayau yana daya daga cikin masu kudin mawaka a Afirka.[2]
2Baba yasamu kyautar guda daya MTV Europe Music Award, da World Music Award, da kyautukan Headies guda biyar (Hip-hop award), da Channel O Music Video Awards guda hudu da kuma BET award daya akan ayyukan wakokinsa, yasamu MTV Africa Music Awards guda hudu, MOBO award guda daya, KORA award guda daya itama, da dai sauran wasu tarin kyaututtuka da tantancewa a ciki da kuma wajen Nijeriya.'[3]
Manazarta
- ↑ Njoku, Benjamin (27 July 2014). "2face changes name to 'Tu-baba'". Vanguard. Retrieved 30 July 2014.
- ↑ "Know Your Naija: 10 Nigerian Stars To Watch". MTV Iggy.
- ↑ "2baba". 2021-02-27. Archived from the original on 2021-05-20.