Abadam ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Borno a Nijeriya.[1]Wanda take yankin arewa maso gabas .
Manazarta
↑Nigeria (2000). Nigeria: a people united, a future assured. 2, State Surveys (Millennium ed.). Abuja, Nigeria: Federal Ministry of Information. p. 106. ISBN9780104089.