Akinyelure Patrick Ayo
Akinyelure Patrick Ayo | |||||
---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - District: Ondo central
6 ga Yuni, 2011 - 4 ga Yuni, 2015 District: Ondo central | |||||
Rayuwa | |||||
Cikakken suna | Ayo Patrick Akinyelure | ||||
Haihuwa | Idanre, | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Karatu | |||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Nigeria Labour Party |
Akinyelure Patrick Ayo ma'aikacin banki ne dan Najeriya wanda aka zabe shi a Majalisar Dattawan Najeriya don yankin Ondo ta Tsakiya a Jihar Ondo a zaben da aka gudanar a ranar 9 ga watan Afrilu na 2011 da ke gudana a tikitin Jam'iyyar Labour.
Ayyuka
Akinyelure Patrick Ayo kwararre ne a fannin aikin haraji na Cibiyar Kula da Haraji ta Najeriya. Ya kasance Group Executive ne kuma shugaban Allover Group, wani Microfinance mai ba da bashi, daga shekara ta 1994 zuwa 2010.
Tuhuma
A cikin watan Janairun 2011 ya musanta cewa jami’an Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) sun bincike shi akan janye lasisin bankin da Babban Bankin Najeriya ya yi .