Akwati

Akwati
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na baggage (en) Fassara
aƙwati
aƙwatin ƙarfe
akwatuna daya kandaya
akwatin magani
Aƙwati
Akwati

Aƙwati dai wani abu ne da akan sanya kaya domin aje su ko kuma tafiye-tafiye. Aƙwati abu ne mai matuƙar mahimmanci musamman ga matafiya ko domin aje wasu kayayyaki ko ko domin zuwa wajen aiki. A yanzun dai Aƙwati farin jinin shi na ƙara haɓaka musamman a wajen aure inda ya zama wajibi sai anyi aƙwati a cikin hidimar aure.

Kalolin aƙwati

  1. Aƙwatin ƙarfe
  2. Aƙwatin roba[1]

Manazarta