Alisha Lehmann
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa |
Tägertschi (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Switzerland | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Jamusanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Jamusanci Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.65 m |
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/5/55/Alisha_Lehmann_Lewes_FC_Women_0_West_Ham_Utd_Women_5_pre_season_12_08_2018-730_%2830150642288%29_%28cropped%29.jpg/220px-Alisha_Lehmann_Lewes_FC_Women_0_West_Ham_Utd_Women_5_pre_season_12_08_2018-730_%2830150642288%29_%28cropped%29.jpg)
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/a/ab/Alisha_Lehmann_Lewes_FC_Women_v_West_Ham_Utd_Women_23_08_2020_pre_season-55_%2850259848531%29.jpg/220px-Alisha_Lehmann_Lewes_FC_Women_v_West_Ham_Utd_Women_23_08_2020_pre_season-55_%2850259848531%29.jpg)
Alisha lehmann(an haifeta ranar 21 ga watan janairu na shekarar 1999) kwararriyar 'yar wasan kwallon kafa ce ta kasar swiss,kuma 'yar wasan gaba a kungiyar kwallon kafa ta premier wato Aston Villa ta mata da kuma kungiyar mata ta swiss.
Rayuwar sirri
lehmann ta kasance ruwa biyu wadda da farko an bayyana ta ne a matsayin 'yar lesbiyan a lokacin da tayi soyayya da abokiyar sana'arta 'yar kasarta wato Ramona Bachmaan,[1] wanda a yanzu kuma tana tarayya ne da Douglas Luiz.[2]
Hotuna
Manazarta
Preview of references
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2018-12-16. Retrieved 2023-03-16.
- ↑ https://www.bbc.com/sport/football/61632544