Alix Lapri
Alix Lapri | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Alexus Lapri Geier |
Haihuwa | Topeka (en) , 9 Nuwamba, 1996 (27 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mazauni |
Atlanta Georgia (Tarayyar Amurka) |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi, Jarumi da mai rubuta waka |
Artistic movement |
rhythm and blues (en) pop music (en) |
Kayan kida | murya |
IMDb | nm4821684 |
Alix Lapri[1]
Alix Lapri an Haife ta a ranar 7 ga watan Nuwamba a shekarar 1996 mawaƙiyar Ba'amurka ce marubuciyar waƙa, kuma 'yar wasan kwaikwayo. An haife ta a Topeka, Lapri ta shiga cikin nunin ƙwazo da yawa a lokacin ƙuruciyarta. Ta bayyana Effie Morales akan fim din Power da kuma "it's sequel" da "spin-off", Power book II: Ghost da sauran su.