Allah
| tunanniyar addini | |
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
creator deity (en) |
| Facet of (en) |
monotheism (en) |
| Worshipped by (en) |
monotheism (en) |
| Yana haddasa |
creation (en) |
| Karatun ta |
theology proper (en) |
| Described at URL (en) | newworldencyclopedia.org… da azbyka.ru… |
| Has characteristic (en) |
omnipotence (en) |

Allah, Ubangiji, Mahalicci, Larabci: الله, turanci God, Allāh suna ne na Abin Bauta a addinin musulunci, da wasu addinai, ansamo sunan ne daga Larabci inda ya maye kalmar da ake amfani da ita na Ubangiji. a harshen Hausa.
Allah shi ne ubangiji makadaici wanda yahalicci sammai (bakwai ) da kassai (bakwai ), da duk abunda ke cikin duniya baki daya, mutum da aljannu baki daya kuma shine wanda keda iko akan komai da kowa.[1]

Manazarta
- ↑ "Tirkashi wata garabasar sai Allah mahalicci". hausa.leadership.ng. 12 July 2019. Retrieved 27 November 2021.