Amina Bala Zakari

Amina Bala Zakari
Rayuwa
Haihuwa 23 ga Yuni, 1960 (63 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Amina Bala Zakari (nee|Husaini Adamu)[1] itace tsohuwar shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) na wucin gadi.[2][3] Zabenta yafaru ne bayan umurnin shugaban kasa Muhammadu Buhari, bayan cika wa'adin da tsohon shugaban hukumar yayi wato ferfesa Attahiru Jega a watan July 30, 2015.

Zakari dai itace Mace ta farko data taba rike [4] jan ragamar hukumar a Nijeriya.[5][6]

Manazarta

  1. Cite warning: <ref> tag with name vanguardngr.com cannot be previewed because it is defined outside the current section or not defined at all.
  2. "The Acting Chairman" Archived 2015-09-10 at the Wayback Machine. inecnigeria.org.
  3. "INEC Nigeria". inecnigeria.org.
  4. "I am not desperate to become substantive INEC chairman - Zakari". DailyPost Nigeria
  5. Clement Ejiofor (30 June 2015). "Amina Zakari Is New INEC Chairman". Naij.com - Nigeria news..
  6. Morgan Winsor (1 July 2015). "Who Is Amina Bala Zakari? Buhari Appoints Nigeria's First Woman Election Chair". International Business Times.