Arnaud Beltrame
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Arnaud Jean-Georges Beltrame |
Haihuwa |
Étampes (mul) ![]() |
ƙasa | Faransa |
Harshen uwa | Faransanci |
Mutuwa |
Carcassonne (mul) ![]() |
Makwanci |
cemetery of Ferrals-les-Corbières (en) ![]() |
Yanayin mutuwa | kisan kai (stab wound (en) ![]() |
Killed by |
Radouane Lakdim (en) ![]() |
Ƴan uwa | |
Ahali | Damien Beltrame (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta | Lycée militaire de Saint-Cyr (en) ![]() (1991 - 1994) School of Applied Artillery (en) ![]() (1995 - 1995) École militaire interarmes (en) ![]() (1999 - 2001) Académie militaire de la Gendarmerie nationale (mul) ![]() (2001 - 2002) ISC paris business school (en) ![]() (2015 - 2016) Q16507801 ![]() (2015 - 2016) |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a |
gendarme officer (en) ![]() |
Kyaututtuka | gani
|
Mamba |
Grande Loge de France (en) ![]() |
Aikin soja | |
Fannin soja |
National Gendarmerie (en) ![]() French Army (en) ![]() |
Digiri |
lieutenant-colonel (en) ![]() chef d'escadron (en) ![]() capitaine (en) ![]() marshall lieutenant (en) ![]() colonel (en) ![]() |
Imani | |
Addini | Katolika |


Arnaud Beltrame (an haife shi a ranar sha takwas (18) ga watan Afrilu a shekara ta 1973 - ya mutu a ran ashirin da huɗu ga Maris a shekara ta 2018) hafsan jandarmar Faransa ne. Ɗan ta'adar Kungiyar IS ("Daular Musulunci") ya kashe shi a lokacin garkuwa da fararen hula, a Faransa ta Kudu. Daga baya, jandarmomin Faransa sun kashe ɗan ta'adar.