Grand Ayatullah Hussaini Nassab (an haife shi a shekara ta alif ɗari tara da sittin (1960) miladiyya. malamin Shi'a ne. [1]
Ya kasance shugaba kuma limamin cibiyar Musulunci da ke Hamburg Jamus, kuma tun a shekara ta 2003 shi ne shugaban Shi'a Federation a Kanada.
[2]