Bilal Ibn Rabaha

Bilal Ibn Rabaha
Rayuwa
Haihuwa Masarautar Aksum, 580
ƙasa Khulafa'hur-Rashidun
Mutuwa Damascus, 642
Makwanci Bab al-Saghir Cemetery (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Sahabi
Aikin soja
Ya faɗaci Badar
Nasarar Makka
Imani
Addini Musulunci

Bilal daya daga cikin manyan sahabbai, ya yi imani da Annabi a farkon Musulunci, Bilal baki ne, dan asalin kasar Habasha, kuma shi ne Ladan na farko a tarihin musulunci.

Rayuwarsa


bilanul habasi

Musuluntarsa


Bautar da shi


Kiran Sallansa

Manazarta