Bonao

Bonao


Wuri
 18°56′N 70°24′W / 18.93°N 70.4°W / 18.93; -70.4
Ƴantacciyar ƙasaJamhuriyar Dominika
Province of the Dominican Republic (en) FassaraMonseñor Nouel Province (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 158,034 (2012)
• Yawan mutane 237.87 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 664,370,000 m²
Altitude (en) Fassara 173 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1495

Bonao[1] birni ne a kasar Dominican kuma shugaban gundumar Monseñor Nouel, a tsakiyar ƙasar.[2][3] Geografía Dominicana (in Spanish). Santo Domingo, Dominican Republic: Editora Colegial Quisqueyana.</ref>

Tarihi

An kafa shi ne a cikin shekarar 1494 wani ƙaramin kagara a yankin da mutanen Taíno suka sani da Bonao.[4] An gina katangar don kare haƙar zinari a kewayen Maimón da sauran wurare.[5] Amma babu zinariya da yawa a yankin kuma nan da nan aka bar sansanin ba tare da mutane ba.[6]

Tattalin Arziki

Noma na da matukar muhimmanci a kewayen birnin; yana daya daga cikin manyan yankuna na kasar da ake noman shinkafa.[7][8]

Kididdiga

Gundumar a cikin shekarar 2014,tana da jimillar mutane 76,241: 37,349 maza da mata 38,892. [9]Yawan jama'ar birni shine kashi 90% na yawan jama'a.[10]

Manazarta