Chisinau

Chisinau
Chișinău (ro)
Flag of Chișinău (en) Coat of arms of Chișinău (en)
Flag of Chișinău (en) Fassara Coat of arms of Chișinău (en) Fassara


Wuri
 47°01′22″N 28°50′07″E / 47.0228°N 28.8353°E / 47.0228; 28.8353
Ƴantacciyar ƙasaMOldufiniya
Municipality of Moldova (en) FassaraChișinău Municipality (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 639,000 (2019)
• Yawan mutane 5,195.12 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 123 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Bâc (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 85 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1436 (Gregorian)
Tsarin Siyasa
• Gwamna Ion Ceban (en) Fassara (Nuwamba, 2019)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo MD-20xx
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Wasu abun

Yanar gizo chisinau.md

Chisinau ko Cisinu[1] (da harshen Maldoba: Chișinău) birni ne, da ke a ƙasar Maldoba. Shi ne babban birnin ƙasar Maldoba. Chisinau yana da yawan jama'a 532,513 bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Chisinau a karni na sha biyar bayan haifuwar Annabi Issa. Shugaban birnin Chisinau Ion Ceban ne.

Hotuna

Manazarta

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.