Cuthbert Nyasango
Cuthbert Nyasango
Rayuwa Haihuwa
17 Satumba 1982 (42 shekaru) ƙasa
Zimbabwe Sana'a Sana'a
Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics Records Specialty
Criterion
Data
M
Personal marks Specialty
Place
Data
M
Cuthbert Nyasango
Cuthbert Nyasango (an haife shi a ranar 17 ga watan Satumbar shekarar 1982) ɗan wasan tseren nesa (long-distance runner) ne na kasar Zimbabwe . An haife shi a Garin Nyanga.[ 1] Nyasango ya fafata ne a Zimbabwe a gasar Olympics ta bazara a shekarar 2012 da aka yi a Landan inda ya zo na bakwai a tseren gudun marathon kuma ya kasance mai rike da tuta ga kasarsa a wajen rufe gasar a ranar 12 ga watan Agustan shekarar 2012.[ 2]
Nasarorin da aka samu
Shekara
Gasar
Wuri
Sakamako
Ƙari
2000
Gasar matasa ta duniya
Santiago , Chile
7th
5000 m
2005
Gasar Cin Kofin Duniya
St Etienne, Faransa
20th
Gajeren tsere
16th
Dogon tsere
2006
Gasar Gudun Hanya ta Duniya
Debrecen, Hungary
13th
20 km
2007
Gasar Cin Kofin Duniya
Mombasa , Kenya
21st
Babban jinsi
2012
Wasannin Olympics na London 2012
London , Birtaniya
7th
Marathon
2015
Gasar Cin Kofin Duniya
Beijing , China
23rd
Marathon
Mafi kyawun mutum
Mita 1500 - 3:50.26 min (2003)
Mita 3000 - 7:51.29 min (2005)
Mita 5000 - 13:31.27 min (2007)
Mita 10,000 - 27:57.34 (2007) - rikodin ƙasa
Half marathon - 1:00:26 (2007)
Marathon - 2:09:52 (2014)
Nassoshi
↑ "IAAF: Cuthbert Nyasango | Profile" . iaaf.org .
Retrieved 4 August 2016.
↑ Cuthbert Nyasango at World Athletics
The article is a derivative under the Creative Commons Attribution-ShareAlike License .
A link to the original article can be found here and attribution parties here
By using this site, you agree to the Terms of Use . Gpedia ® is a registered trademark of the Cyberajah Pty Ltd