Dakar
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Ville de Dakar (fr) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Senegal | ||||
Yanki na Senegal | Dakar (en) ![]() | ||||
Department of Senegal (en) ![]() | Dakar Department (en) ![]() | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,438,725 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 17,439.09 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Yare Faransanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Cap Vert-Thies (en) ![]() ![]() | ||||
Yawan fili | 82.5 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Altitude (en) ![]() | 10 m | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna |
Barthélémy Dias (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en) ![]() | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | villededakar.sn |



Dakar birni ce, da ke a yankin Dakar, a kasar ta Senegal. Ita ce babban birnin kasar Senegal kuma da babban birnin yankin Dakar. Bisa ga kidayar jama'a a shekarar 2010, jimillar mutane 2,450,000 (miliyan biyu da dubu dari hudu da hamsin). An gina birnin Dakar a karni na sha biyar bayan haifuwan annabi Isah.

Hotuna
-
Dakar
-
Tashar jirgin kasa
-
Dakar
-
Dakar
-
Bakin Teku Dakar
-
Tutar kasar