Edmonton
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Suna saboda |
Edmonton (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kanada | ||||
Province of Canada (en) ![]() | Alberta (mul) ![]() | ||||
Babban birnin |
Alberta (mul) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,010,899 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 1,316.53 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Edmonton Metropolitan Region (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 767.85 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
North Saskatchewan River (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Altitude (en) ![]() | 674 m-645 m | ||||
Wuri mafi tsayi |
Decoteau, Edmonton (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
North Saskatchewan River (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da |
St. Albert (en) ![]() Sherwood Park (en) ![]() Beaumont (en) ![]() Sturgeon County (en) ![]() Fort Saskatchewan (en) ![]() Strathcona County (en) ![]() Leduc County (en) ![]() Nisku (en) ![]() Parkland County (en) ![]() Acheson (en) ![]() Enoch Cree Nation 135 (en) ![]() 3rd Division Support Base (en) ![]() Devon (en) ![]() | ||||
Bayanan tarihi | |||||
1795: Mazaunin mutane 9 ga Janairu, 1892: Town in Alberta (en) ![]() 8 Oktoba 1904: City in Alberta (en) ![]() | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa |
Edmonton City Council (en) ![]() | ||||
• Mayor of Edmonton (en) ![]() |
Amarjeet Sohi (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) ![]() | 91,570,000,000 $ (2019) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | T5 da T6 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 780, 587 da 825 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | edmonton.ca | ||||
![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |

Edmonton (lafazi : /edemonetone/) birni ne, da ke a lardin Alberta, a ƙasar Kanada. Ita ce babban birnin lardin Alberta. Edmonton tana da yawan jama'a 932,546, bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Edmonton a shekara ta 1795. Edmonton na akan kogin North Saskatchewan ne.
Hotuna
-
University Hospital Complex University Of Alberta Edmonton Alberta Canada
-
Muttart Conservatory Edmonton Alberta Canada 04A
-
Dakin taro na Edmonton
-
Park Plaza Building Edmonton Alberta Canada 01A
-
Edmonton, 2005
-
DWEdmonton
-
Tashar South Campus Edmonton AlbertaKanada