Elijah Adebayo Elijah Anuoluwapo Oluwaferanmi Oluwatomi Oluwalana Ayomikulehin Adebayo (an haife shi 7 ga Janairu 1998) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba don ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Luton Town.