Evan Ferguson

Evan Ferguson
Rayuwa
Cikakken suna Evan Joe Ferguson
Haihuwa Dublin, 19 Oktoba 2004 (20 shekaru)
ƙasa Ireland
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bohemian F.C. (en) Fassara-
Brighton & Hove Albion F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.83 m
IMDb nm8170730

Evan Joe Ferguson (an haife shi ranar 19 ga watan Oktoba, 2004) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ireland wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Brighton & Hove Albion da kuma ƙungiyar ƙasa ta Jamhuriyar Ireland.

Tarihi

Evan Ferguson
Evan Ferguson

Dan asalin Bettystown, County Meath, Ferguson dan tsohon dan wasan kwallon kafa ne Barry Ferguson wanda ya taka leda a Coventry City, Colchester United, Hartlepool United, Northampton Town, Longford Town, Bohemians, Shamrock Rovers da Sporting Fingal a lokacin wasansa. Mahaifiyarsa Bature ce. Ya girma yana goyon bayan Manchester United. Ya halarci Coláiste na hInse girma.[1] [2] [3]

Manazarta

  1. "2022/23 Premier League squad lists". Premier League. 14 September 2022. Retrieved 14 September 2022
  2. "Evan Ferguson". Premier League. Retrieved 7 December 2023.
  3. "Meath teenager heading for Brighton". Meath Chronicle. 9 January 2021.