Fight for my way

Fight for my way
various artists (en) Fassara television series (en) Fassara
Asalin suna 쌈 마이웨이
Asalin harshe Korean (en) Fassara
Ƙasar asali Koriya ta Kudu
Yanayi 1
Episodes 16
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara da talabijin
Characteristics
Genre (en) Fassara romantic comedy (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Production company (en) Fassara Pan Entertainment (en) Fassara
Screening
Asali mai watsa shirye-shirye KBS 2TV (en) Fassara
Lokacin farawa Mayu 22, 2017 (2017-05-22)
Lokacin gamawa Yuli 11, 2017 (2017-07-11)
External links
kbs.co.kr…
various artists (en) Fassara Chronology (en) Fassara

Becky's Back (en) Fassara Fight for my way School 2017 (en) Fassara

fight for my way(Yaren Koriya: 쌈 마이웨이) shirin talabijin ne mai dogon zango na Koriya ta Kudu wanda akai a 2017 wanda ya kunshi jarumai Park Seo-joon da Kim Ji-won, tare da Ahn Jae-hong da Song Ha-yoon. An fara gabatar da shi a ranar 22 ga Mayu, 2017, kowace Litinin da Talata a 22:00 (KST) akan KBS2.[1][2]

Shirin ya kasance jagora yayin gaba ɗayan haskawarsa kuma ya kasance a kan gaba wajen shahara a talabijin na makonni 3 a jere. An yabe shi saboda sahihancin tsarin abubuwan da ke cikinsa da manyan wasan kwaikwayonsa.[3][4]Fight For My Way daga baya an daidaita shi zuwa manhwa.

Takaitawa

Labarin yana game da wasu marasa matsayi masu manyan mafarkai waɗanda ke gwagwarmayar rayuwa da ƙoƙarin samun nasara a cikin sana'ar da ba su cancanta ba. Abota na dogon lokaci tana ta juyewa zuwa soyayya tsakanin abokai biyu da ba su balaga ba Ko Dong-man (Park Seo-joon) da Choi Ae-ra (Kim Ji-won) waɗanda ƙarfin ƙuruciyarsu bai canza ba duk da sun kai girma.[5]

Manazarta

  1. Retrieved [공식입장] 박서준·김지원, '쌈 마이웨이' 출연 확정..대세 조합 (in Korean). Naver. Retrieved 2017-02-24.
  2. <쌈 마이웨이> 4인방, 완전체 스틸컷 공개! '개성만점'. iMBC (in Korean). 2017-04-28. Retrieved 2017-05-04.
  3. "'Fight For My Way' peaks at No. 1 on TV popularity chart". The Korea Herald. 2017-07-04.
  4. "'Fight for My Way' tops Monday-Tuesday dramas". Kpop Herald. 2017-05-30.
  5. '쌈마이웨이' 박서준·김지원, 머리채 잡고 이판사판 '쌈' 포착. Xports News (in Korean). 2017-04-24. Retrieved 2017-05-04.