Guidan-Roumdji gari ne, da ke a yankin Maradi, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Guidan-Roumdji. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 88 690 ne.