Gustav Tang Isaksen (an haife shi a ranar sha tara 19 ga watan Afrilu shekarar 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ko na gefe don ƙungiyar Seria A ta Italiya Lazio.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.