Hannu
|
organism subdivision type (en) | |
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
subdivision of cardinal body part (en) |
| Bangare na |
free upper limb (en) |
| Anatomical location (en) |
free upper limb (en) |
| Arterial supply (en) |
axillary artery (en) |
| Venous drainage (en) |
axillary vein (en) |
| Alaƙanta da |
shoulder (en) |
| NCI Thesaurus ID (en) | C32141 |






Hannu gaɓa ce a jikin Ɗan'adam da dabbobi wanda suke amfani da su wurin gudanar da buƙatuwa.




Hannu yana ɗauke da yan yatsu sannan ana samun shi ne a karshe gaɓobi waɗanda suka fita a wajen jiki daga sama, a jikin ɗan adam, biri, da kuma gwaggon biri. wasu daga cikin halittu kamar koala suna da hannaye ma bambanta wanda sawukan hannayensu sunyi kama dana ɗan adam.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta
Preview of references
- ↑ Thomas, Dorcas MacClintock; illustrated by J. Sharkey (2002). A natural history of raccoons. Caldwell, N.J.: Blackburn Press. p. 15. ISBN 978-1-930665-67-5.