Hoto

photography
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na two-dimensional visual artwork (en) Fassara, record (en) Fassara da Hoto
Suna a Kana フォト
Captured with (en) Fassara kyamara
Has cause (en) Fassara photographing (en) Fassara
Fabrication method (en) Fassara hoto
Hashtag (en) Fassara photo
Record of (en) Fassara Haske
NCI Thesaurus ID (en) Fassara C86035
hoton mallam buda mana littafi

Hoto wani sura ne dake bayyana siffar wani abu a zahiri, ana amfani da hoto domin isar da sako zuwa ga wanda ya ga hoton,

Mallaka

Na,aurar daukan hoto

galibi a hoto daukar sa akeyi ta hanyan amfani da na'uran daukan hoto ko yin zane, wanda yayi daya daga cikin wadannan shine ke da iko cikakke akan hotan, saboda hakane a Wikimedia Commons ba'a saka hoto sai in hotan ya zamto mallakin ka kane, wato naka ne bana waninka bane, mallakan Hoto shi ake ce ma Copy right da turanci, rashin mallakan hoto kuma shi ake cema Copy right Violation, matukar kana so kasaka hoto a Wikimedia commons don ayi amfani dashi a shafukan Wikpedia dole ne yazamto cewa hoton naka ne, wato kaine ka dauka hotan da na'uran daukan hoto ko kuma ka zana hotan da kanka, yin hakan zai baka daman samu Copy Right akan hoton, amman idan hotan ba naka bane to baka da cikakken iko akan saka hotan a Wikimedia Commons domin amfani dashi a shafukan Wikipedia.duba Copy Right.

Cin zarafi

Hoto mallakan sa ake yi ta hanyan dauka da na'ura k1o kuma zanawa

Hoton gandu

Akwai hotunan da ba naka bane amman zaka iya saka su a Wikimedia, a bisa hujjan cewar mai Copy Rigt din Hotan ya bada hotunan kyauta ga mutane domin amfanun su. Ko kuma hotuna da sukayi shekara 50 da daukan su ko zana su, kaman hotunan Abubakar Tafawa Balewa ko Ahmadu Bello Sardauna, kaga hotunan sun kai shekaru 50 da daukan su, saboda haka suna abin bature yake cema Public Domain, wato Kayan Gandu in bahaushe. Asalin hotuna dukkan su ana girke su ne a Wikimedia Conmons, daga Wikimedia Commons ne ake dauko su ake saka su a shafukan Wikipedia.

Zane

Hoton nakura

Takardan buga hoto

Amfani

Kasuwanci

Addini

Ilimi

Sadarwa

Hotuna

Manazarta