ISO 639-3
ISO 639-3 | |
---|---|
Asali | |
Characteristics | |
Description | |
Ɓangaren |
ISO 639 (en) ![]() |
Muhimmin darasi |
ISO 639-3 code (en) ![]() |
iso639-3.sil.org |

ISO 639-3 (Lambobin wakilcin sunayen harsuna - Sashe na 3): Lambar Alpha-3 domin tattara cikakkun bayanan harsuna, standard ce data bayyana lambobin harshe a cikin jerin lambobin ISO 639. Yana bayyana lambobin haruffa uku don gano harsuna. Ƙungiyar Ƙididdiga ta Duniya (ISO) ce ta buga ma'aunin a ranar (1) ga watan Fabrairu (2007).[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
Preview of references
- ↑ "ISO 639-3 status and abstract". iso.org. 2010-07-20. Retrieved 2012-06-14.