Isfahan
| اصفهان (fa) | ||||
|
| ||||
|
| ||||
| Inkiya | Manchester of Persia da نصف جهان | |||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Iran | |||
| Province of Iran (en) | Isfahan (Lardi) | |||
| County of Iran (en) | Isfahan County (en) | |||
| District of Iran (en) | Central District (en) | |||
| Babban birnin |
Ziyarid dynasty (en) Kakuyids (en) Daular Safawiyya (1598–1736) Isfahan County (en) Isfahan (Lardi) | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 1,961,260 (2016) | |||
| • Yawan mutane | 3,971.61 mazaunan/km² | |||
| Harshen gwamnati | Farisawa | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 493.82 km² | |||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Zayandeh River (en) | |||
| Altitude (en) | 1,574 m | |||
| Bayanan tarihi | ||||
| Muhimman sha'ani | ||||
| Tsarin Siyasa | ||||
| Gangar majalisa |
Islamic City Council of Isfahan (en) | |||
| • Gwamna |
Ali Qasemzadeh (en) | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 811 | |||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:30 (en) | |||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 031 da 0913 | |||
| Wasu abun | ||||
|
| ||||
| Yanar gizo | isfahan.ir | |||
Isfahan ko Esfahan (da Farsi: اصفهان) birni ne, da ke a yankin Isfahan, a ƙasar Iran. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Isfahan tana da yawan jama'a 3,989,070. An gina birnin Isfahan kafin karni na ashirin kafin haihuwar Annabi Issa.
Hotuna
-
Atashgah firetemple, Isfahan
-
Isfahan
-
Lambun Tsuntsaye, Isfahan
-
Isfahan Aquarium
-
College of agriculture, Isfahan University of Technology
-
Hotel na Abbasi
-
Isfahan Metro
-
Hotel na Isfahan Kowsar
-
Hoto daga wani katafaren gidan zama a Kudancin Isfahan inda dogayen hasumiyai masu tsada a cikin Isfahan suke. An rufe shi da korayen wurare da tsaunuka.