Jerin Firaministocin Chadi
Jerin Firaministocin Chadi | |
---|---|
Wikimedia information list (en) | |
Bayanai | |
Farawa | 29 ga Augusta, 1978 |
Suna a harshen gida | Premiers ministres du Tchad |
Appointed by (en) | Idriss Déby |
Ƙasa | Cadi |
Dissolved, abolished or demolished date (en) | 4 Mayu 2018 |
Wannan jerin sunayen Firayim Ministocin Chadi ne tun daga lokacin da aka kafa mukamin Firayim Ministan Chadi a shekarar 1978 har zuwa yau.
Jimillar mutane goma sha bakwai sun yi aiki a matsayin Firayim Minista na Chadi (ba a ƙidaya Firayim Minista ɗaya). Bugu da ƙari kuma, mutane biyu, Delwa Kassiré Koumakoye da Albert Pahimi Padacké, sun yi aiki a lokuta biyu ba na jere ba.
Firayim Ministan Chadi na yanzu shine Saleh Kebzabo, tun daga 12 ga watan Oktoba shekarar 2022.[1][2]
Mabuɗi
- Matsayi
Jerin Firaministocin Chadi
# | Suna | Shiga Ofis | Barin Ofis | Jam'iyya |
---|---|---|---|---|
Amt vakant vom 11. August 1960 bis 29. August 1978 | ||||
1 | Hissène Habré | 29. Ogusta 1978 | 23. Maris 1979 | FROLINAT |
Amt vakant vom 23. März 1979 bis 19. Mayu 1982 | ||||
2 | Djidingar Dono Ngardoum | 19. Mayu 1982 | 19. Yuni 1982 | RUDT |
Amt vakant vom 19. Juni 1982 bis 4. Maris 1991 | ||||
3 | Jean Alingué Bawoyeu | 4. Maris 1991 | 20. Mayu 1992 | UDR |
4 | Joseph Yodoyman | 20. Mayu 1992 | 7. Afrilu 1993 | ADR |
5 | Fidèle Moungar | 7. Afrilu 1993 | 6. Nuwamba 1993 | ACTUS |
6 | Delwa Kassiré Koumakoye | 6. Nuwamba 1993 | 8. Afrilu 1995 | VIVA-RNDP |
7 | Koibla Djimasta | 8. Afrilu 1995 | 17. Mayu 1997 | UDR |
8 | Nassour Guelendouksia Ouaido | 17. Mayu 1997 | 13. Disamba 1999 | MPS |
9 | Nagoum Yamassoum | 13. Disamba 1999 | 12. Yuni 2002 | MPS |
10 | Haroun Kabadi | 12. Yuni 2002 | 24. Yuni 2003 | MPS |
11 | Moussa Faki | 24. Yuni 2003 | 3. Fabrairu 2005 | MPS |
12 | Pascal Yoadimnadji | 3. Fabrairu 2005 | 23. Fabrairu 2007 | MPS |
− | Adoum Younousmi (kommissarisch) | 23. Fabrairu 2007 | 26. Fabrairu 2007 | MPS |
(6) | Delwa Kassiré Koumakoye | 26. Fabrairu 2007 | 15. Afrilu 2008 | VIVA-RNDP |
13 | Youssouf Saleh Abbas | 15. Afrilu 2008 | 5. Maris 2010 | MPS |
14 | Emmanuel Nadingar | 5. Maris 2010 | 21. Janairu 2013 | MPS |
15 | Djimrangar Dadnadji | 21. Janairu 2013 | 21. Nuwamba 2013 | MPS |
16 | Kalzeubé Pahimi Deubet | 21. Nuwamba 2013 | 15. Fabrairu 2016 | Ba jam'iya |
17 | Albert Pahimi Padacké | 15. Fabrairu 2016 | 10. Maris 2018 | RNDP-Le Réveil |
Amt vakant vom 10. Maris 2018 bis 26. Afrilun 2021 | ||||
(17) | Albert Pahimi Padacké | 26. Afrilun 2021 | 12. Oktoba 2022 | RNDP-Le Réveil |
18 | Saleh Kebzabo | 12. Oktoba 2022 | yanzu | UDR |
Weblinks
- Liste der Staatsoberhäupter und Premierminister des Tschad Rulers (englisch)
Manazarta
Preview of references
- ↑ Albert Pahimi Padacké zum Interims-Ministerpräsidenten ernannt[permanent dead link]. Deutschlandfunk, 27. April 2021
- ↑ Chad’s new military rulers name prime minister, opposition cries foul. Reuters, 27. April 2021