Joseph Boakai
Joseph Boakai | |||||
---|---|---|---|---|---|
22 ga Janairu, 2024 - ← George Weah (mul)
16 ga Janairu, 2006 - 22 ga Janairu, 2018 - Jewel Taylor → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Foya District (en) , 30 Nuwamba, 1944 (80 shekaru) | ||||
ƙasa | Laberiya | ||||
Ƴan uwa | |||||
Abokiyar zama | Kartumu Yarta Boakai (en) (1972 - | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
College of West Africa (en) Jami'ar Laberiya Kansas State University (en) | ||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Addini | Baptists (en) | ||||
Jam'iyar siyasa | Unity Party (en) |
Joseph Nyumah Boakai, Sr (an haife shi a 30 ga Nuwamba, shekara ta alif ɗari tara da arba'in da hudu 1944A.c) ɗan siyasan Liberiya ne. Ya kasance Mataimakin Shugaban Laberiya tun daga Janairun 2006, yana aiki a ƙarƙashin Shugaba Ellen Johnson Sirleaf .
a shekarar 2016, Boakai ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin Liberia a zaɓen shekarar 2017 . Mutane da yawa suna kallon sa a matsayin ɗan takara mai aminci da rashin tsari. Ya fafata da Sanata kuma tauraron kwallon kafa George Weah a zagaye na biyu, amma ya sha kashi a hannun Weah.[1][2]
Manazarta
Preview of references
- ↑ "Biography of Vice President Joseph N. Boakai". eMansion.gov. Archived from the original on 21 April 2021. Retrieved 8 October 2017.
- ↑ "Liberia gears up for an election". The Economist. 5 October 2017.