Kathmandu
Kathmandu
काठमांडौ (hi)
Wuri
Kullalliyar Ƙasa Nepal Province of Nepal (en) Bagmati Province (en) District of Nepal (en) Kathmandu District (en)
Babban birnin
Yawan mutane Faɗi
845,767 (2021) • Yawan mutane
17,103.48 mazaunan/km² Labarin ƙasa Yawan fili
49,450,000 m² Wuri a ina ko kusa da wace teku
Bisnumati River (en) da Bagmati River (en) Altitude (en)
1,400 m Tsarin Siyasa • Mayor (en)
Balendra Shah (en) (30 Mayu 2022) Bayanan Tuntuɓa Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho
01 Wasu abun
Yanar gizo
kathmandu.gov.np
Tutar Kathmandu.
Kathmandu (lafazi : /katmandu/) birni ne, da ke a ƙasar Nepal . Shi ne babban birnin ƙasar Nepal. Kathmandu yana da yawan jama'a miliyan biyu da dubu dari biyar, bisa ga jimillar 2019. An gina birnin Kathmandu a karni na takwas kafin haihuwar Annabi Issa.
Hotuna
Birnin Kathamandu
Kathmandu
Tsohon birnin Kathmandu
Wurin bauta na Pashupatinath, Kathmandu
Kathmandu Durbar Square, Gates, Nepal
Manazarta
The article is a derivative under the Creative Commons Attribution-ShareAlike License .
A link to the original article can be found here and attribution parties here
By using this site, you agree to the Terms of Use . Gpedia ® is a registered trademark of the Cyberajah Pty Ltd