Kochi
| കൊച്ചി (ml) | ||||
|
| ||||
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƙasa | Indiya | |||
| Jihar Indiya | Kerala | |||
| District of India (en) | Ernakulam district (en) | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 677,381 (2011) | |||
| • Yawan mutane | 7,139.34 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 94.88 km² | |||
| Altitude (en) | 0 m | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 682 | |||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en) | |||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 0484 | |||
| Wasu abun | ||||
|
| ||||
| Yanar gizo | cochinmunicipalcorporation.kerala.gov.in | |||

Kochi birni ne, da ke a jihar Kerala, a ƙasar Indiya. Shi ne birnin mafi girman jihar Kerala. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 2,119,724. An gina birnin Kochi kafin karni na sha huɗu bayan haihuwar Annabi Issa.
Hotuna
-
Cocin Francis, Kochi
-
Jewish synagogue Kochi, Indiya
-
Kochi Santa Cruz
-
Kochi
-
Kochi chinese fishing net
-
Filin jirgin sama na kasa da kasa na Cochin/Kochi