Kofi Annan
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
23 ga Faburairu, 2012 - 31 ga Augusta, 2012 - Lakhdar Brahimi (en) ![]()
1 ga Janairu, 1997 - 31 Disamba 2006 ← Boutros Boutros-Ghali (en) ![]() | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Kumasi, 8 ga Afirilu, 1938 | ||||
ƙasa | Ghana | ||||
Mutuwa |
Bern (en) ![]() | ||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (cuta) | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Henry Reginald Annan | ||||
Mahaifiya | Rose Eshun | ||||
Abokiyar zama |
Titi Alakija (en) ![]() Nane Annan (en) ![]() | ||||
Yara | |||||
Ahali |
Kobina Annan (en) ![]() ![]() | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Sloan Fellows Program (en) ![]() Massachusetts Institute of Technology (en) ![]() University of Geneva (en) ![]() Macalester College (en) ![]() Mfantsipim School (en) ![]() (1954 - 1957) Kwame Nkrumah University of Science and Technology (1958 - 1961) Geneva Graduate Institute (en) ![]() (1961 - 1962) MIT Sloan School of Management (en) ![]() (1971 - 1972) | ||||
Harsuna |
Turanci Faransanci Yaren Akan | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a |
Mai wanzar da zaman lafiya, Mai tattala arziki, mai siyasa da international forum participant (en) ![]() | ||||
Mahalarcin
| |||||
Employers | Majalisar Ɗinkin Duniya | ||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||
Mamba |
American Academy of Arts and Sciences (en) ![]() | ||||
Imani | |||||
Addini | Protestan bangaskiya | ||||
IMDb | nm1108319 | ||||
![]() |
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/1/1a/Kofi_Annan.jpg/220px-Kofi_Annan.jpg)
Kofi Atta Annan
Kofi Annan Ya kasance ɗan diplomasiya ne na ƙasar Ghana wanda ya taɓa zama Sakatare na bakwai na Majalisar Ɗinkin Duniya, daga watan Janairun shekara ta 1997 zuwa Disambar shekarar ta 2006.[1] An naɗa shi ɗan Majalisar Ɗinkin Duniya har ya kasance ya ɗauki lambar yabo ta ''Nobel Prize[2]'' a shekarar 2001. Shi ne wanda ya kafa shugaban ƙungiyar Kofi Annan, da shugaban ƙungiyar dattawan duniya, wanda ƙungiyar Nelson Mandela ta kafa.[3]
Annan ya kuma karanta ecnomics a Macalester College, Internation Relation a graduate institute Geneva, da kuma management a MIT. Annan ya shiga ƙungiyar UN a shekarar 1962, yana wa ƙungiyar kuka da lafiya na duniya na Geneva.
HOTUNA
-
Kofi Annan tare da wasu mukarrabai a fadar Bush
-
Kofi Annan a 2005
-
Kofi Annan na jawabi
-
Kofi Annan a taron G8 karo na 32 da Firayim minista Blair
-
Kofi lokacin Afirka green revolution forum
-
Kofi tare da Akbar Rafsanjani a Tehran
Manazarta
- ↑ "General Assembly Appoints Kofi Annan of Ghana As Seventh Secretary-general" (Press release). United Nations. 17 December 1996. Retrieved 22 May 2020.
- ↑ "The Nobel Peace Prize 2001". Nobel Foundation. Archived from the original on 19 August 2018. Retrieved 19 August 2018.
- ↑ [1]