Kogin Akwayafe (wanda aka fi sani da Kogin Akpakorum) kogi ne a Afirka wanda ke kwarara zuwa Tekun Guinea. Kogin ya kasance wani yanki na iyakar kasa tsakanin Kamaru da Najeriya.[1]