Kungiyar Kwallon Kwando ta Maza ta Nijar
Kungiyar Kwallon Kwando ta Maza ta Nijar | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | national basketball team (en) |
Ƙasa | Nijar |
Ƙungiyar kwallon kwando ta maza ta Nijar, ita ce ƙungiyar Nijar da take wakiltar Nijar a wasannin ƙasa da ƙasa. Kungiyar Tarayyar Nigérienne de Basket-Ball (FENIBASKET) ce ke gudanar da ita. [1]
Nijar ta yi fice a gasar kwallon Kwando ta Afirka a shekarar 1968, lokacin da Nijar ta kare a matsayi na 8 bayan da ta doke Cote d'Ivoire da ci 73–62.
Rikodin gasa
Wasannin Olympics na bazara
Tukuna ba ta samu cancanta shiga ba.
Gasar cin kofin duniya
Tukunna ba ta samu cancantar zuwa ba.
Gasar Cin Kofin Afrika FIBA
Shekara | Matsayi | Gasar | Mai watsa shiri |
---|---|---|---|
1968 | 8 | FIBA Gasar Cin Kofin Afirka 1968 | Casablanca, Morocco |
Wasannin Afirka
Tukunna ba ta samu cancantar zuwa ba.
Fitattun 'yan wasa
Fitattun 'yan wasan Nijar na yanzu:
Duba kuma
- Kungiyar kwallon kwando ta mata ta Nijar
- Tawagar kwallon kwando ta kasa ta Nijar ta kasa da shekaru 19
- Kungiyar kwallon kwando ta kasa ta Nijar ta kasa da kasa da shekaru 17
- Tawagar kasar Nijar 3x3
Hanyoyin haɗi na waje
- Rikodin Kwando na Nijar Archived 2016-03-04 at the Wayback Machine a Taskar FIBA
- Yanar Gizo na hukuma
Manazarta
- ↑ FIBA National Federations – Niger Archived 2016-03-04 at the Wayback Machine, fiba.com, accessed 26 January 2014.