Kura karamar hukuma ce dake a Jihar Kano Najeriya. Hedikwatarta tana a cikin garin Kura,sannan Kura karamar hukama ce wacce ta kunshi makiyaya da manoma. Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 711.[1]