Marubuci
![]() | |
---|---|
sana'a da sana'a | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
author (en) ![]() ![]() |
Field of this occupation (en) ![]() |
rubutu da book signing (en) ![]() |
Hashtag (mul) ![]() | writers da authors |
ISCO-08 occupation class (en) ![]() | 2641 |
EntitySchema for this class (en) ![]() | Entity schema not supported yet (E42) |
ISCO-88 occupation class (en) ![]() | 2451 |
Nada jerin |
lists of writers (en) ![]() |
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |

Marubuci masu rubuce rubucen tarihin tari akan tarihi, littattafai, da wake.
Tarihi.
Marubuta.
Wasu nau'ikan mutane ne wadandan suke nazari da binciken rayuwa, da halayyar jama'ar da suke zaune tare da su, sannan kuma su dabbaka rubutukan su domin fayyace ainahin daidaitacciyar hanya wacce kowa ya kamata yayi. Marubuta suna da wata baiwa da Allah ya basu, wacce da itane suke iya tsara maganganun da zasu nusar da makarancin rubutun nasu illar wani abu da yayi masa karan tsaye a zuciya. marubuci yakan yi tunani irin na mutane da dama, walau bai taba rayuwa a cikin su ba, ko kuma akasin haka.
Marubuci wani madubi ne mai dauke da majigin nazarto wani abu da zai faru ko kuma ya taba faruwa a wani karni na can baya.
Littattafai.
Shahararrun marubuta.
-
Wole Soyinka Fitaccen Marubuci
-
Marubuci Adam Grant