Mirriah sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Zinder, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Mirriah. Bisa ga kidayar da akayi a shekarar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 1 080 589[1].