Mohammad bin Salman
Mohammad bin Salman | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
27 Satumba 2022 - ← Salman bin Abdulaziz Al Saud
21 ga Yuni, 2017 - ← Muhammad bin Nayef (en) Election: Saudi Allegiance Council (en)
23 ga Janairu, 2015 - 27 Satumba 2022 ← Salman bin Abdulaziz Al Saud - Khalid bin Salman Al Saud → | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Riyadh, 31 ga Augusta, 1985 (39 shekaru) | ||||||
ƙasa | Saudi Arebiya | ||||||
Ƙabila | Larabawa | ||||||
Harshen uwa | Larabci | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Mahaifi | Salman bin Abdulaziz Al Saud | ||||||
Mahaifiya | Fahdah bint Falah bin Sultan | ||||||
Abokiyar zama | Sara bint Mashhur bin Abdulaziz Al Saud (en) (6 ga Afirilu, 2008 - | ||||||
Ahali | Sultan bin Salman Al Saud (en) , Abdulaziz bin Salman Al Saud, Ahmed bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) , Fahd bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) , Faisal bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) , Turki bin Salman Al Saud (en) , Hassa bint Salman Al Saud (en) , Khalid bin Salman Al Saud, Rakan bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) , Saud Bin Salman bin Abdulaziz al Saud (en) , Nayef Bin Salman Al Saud (en) da Bandar bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) | ||||||
Ƴan uwa |
view
| ||||||
Yare | House of Saud (en) | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
King Saud University (en) (13 Satumba 2003 - 24 ga Afirilu, 2007) Digiri : Doka | ||||||
Harsuna |
Larabci Turanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Mahalarcin
| |||||||
Wurin aiki | Riyadh | ||||||
Employers |
Bureau of Experts at the Saudi Council of Ministers (en) Governor of Riyadh Region (en) (16 Disamba 2009 - 16 ga Yuni, 2012) Royal Court (en) (3 ga Maris, 2013 - 29 ga Afirilu, 2015) Council of Ministers of Saudi Arabia (en) (25 ga Afirilu, 2014 - 23 ga Janairu, 2015) | ||||||
Muhimman ayyuka | Saudi Vision 2030 (en) | ||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||
Mamba | Saudi Allegiance Council (en) | ||||||
Digiri | supreme commander (en) | ||||||
Imani | |||||||
Addini | Musulunci | ||||||
IMDb | nm9555375 | ||||||
Mohammad Bin Salman Al Saud ( Larabci: محمد بن سلمان بن عبد العزيز آل سعود ; an haife shi a ranar 31 ga watan Agusta shekara ta alif 1985) shi ne Yariman Masarautar Saudiyya, Mataimakin Firayim Minista na farko na Saudi Arabia kuma shi ne ƙaramin Ministan tsaro a duniya.
Mohammad kuma shine shugaban gidan masarautar gidan Saud, kuma shugaban majalisar harkokin tattalin arziki da ci gaba. An bayyana shi a matsayin mai iko a bayan kursiyin mahaifinsa, Sarki Salman . [1]
An nada Mohammad a matsayin Yarima mai jiran gado a watan Yunin 2017 bayan shawarar da ta yanke daga Muhammad bin Nayef don cire kansa daga dukkan mukamai, wanda ya sa Mohammad ya zama magajin sarauta.
A watan Oktoban 2018, Mohammad ya samu kururuwa a duniya saboda zargin da ake yi masa cewa yana da hannu a kisan dan jaridar The Washington Post din Jamal Khashoggi amma wanda ke da alhakin kisan Jamal Khashoggi yana gidan yari.
Manazarta
Preview of references
- ↑ Transcript: Interview with Muhammad bin Salman The Economist, 6 January 2016.