Muhammad Al-Bukhari
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Bukhara (en) ![]() |
ƙasa | Daular Abbasiyyah |
Mutuwa |
Samarkand (en) ![]() |
Makwanci |
Al Bukhari Memorial (en) ![]() |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Ismail ibn Ibrahim |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Malamai |
Ahmad Ibn Hanbal Ali ibn al-Madini (en) ![]() Yahya ibn Ma'in (en) ![]() Ishaq Ibn Rahwayh (en) ![]() Al-Darimi (en) ![]() |
Ɗalibai |
view
|
Sana'a | |
Sana'a |
muhaddith (en) ![]() ![]() |
Muhimman ayyuka |
Sahi al-Bukhari Adab al mufrad (en) ![]() al-Tārīkh al-kabīr (en) ![]() Q19492250 ![]() Q19455078 ![]() |
Imani | |
Addini |
Musulunci Mabiya Sunnah |
Imamul Bukhari asalin sunansa shine Muhammad bin Isma’il bin Ibrahim bin Mugira, Abu Abdullah, Al-Ju’ufi, Ana masa kirari da Malamin Malamai na duniya face Malamin sa (Imam Malikk), kuma jagora wajen sanin fiqihun hadisi, yayi karatu a wurin malaminsa wato Babban Malamin nan Imam Malik Ibn Anas.
Tarihin rayuwa
An haifi Imamul Bukhari ranar Juma’a sha uku ga watan Shauwal shekara ta(194A.H), mahaifinsa ya rasu tun yana yaro, don haka ya taso a karkashin kulawar mahaifiyarsa.[1]< Imamul Bukhari ya kasance a lokacin da yake yaro ya samu matsala a ganinsa sai ya zamanto ba ya gani,wata rana mahaifiyarsa sai ta yi mafarki da Annabi Ibrahim (AS), sai ya ce mata: Allah ya dawowa da danki ganinsa, da gari ya waye sai taga idon danta ya bude. [2]Allah ya yiwa imamul Bukhari baiwa ta haddar hadisai, harma ana hikaito cewa ya haddace hadisai (70,000) tun yana dan shekara (16), shi yasa wani daga cikin malamai yake cewa: duk hadisin da Imamu Bukhari bai san shi ba, to ba hadisi ba ne, har wasu Malamai ma suna gabatar da shi a wajen sanin hadisi da fiqihun hadisi a kan imam Ahmad da Ishaq. Imam Muslim ya yi karatu a wajensa.[3]<ref>
Manazarta
- ↑ "Encyclopædia Britannica". Archived from the original on 8 March 2021.
- ↑ Melchert, Christopher. "al-Bukhārī". Encyclopaedia of Islam. Brill Online.[permanent dead link]
- ↑ Bourgoin, Suzanne Michele; Byers, Paula Kay, eds. (1998). "Bukhari". Encyclopedia of World Biography (2nd ed.). Gale. p. 112. ISBN 9780787625436. Archived from the original on 20 May 2016. Retrieved 19 October 2015.