Mullah

Infotaula d'esdevenimentMullah

Iritaken girmamawa
Bangare naMuslim clergy (en) Fassara
AddiniMusulunci
Wacce take sallah a cikin Imamzadeh Seyyed Hamza, Tabriz .
zanen mullah

A kowace ƙasar Musulunci kalmar Mullah Fasha: ملا ko Mula shine sunan da ake ba wa namiji mai ilimi a ilimin addinin Musulunci da shari’a . Ana kiran taken Mullah da kananan limaman musulinci ko shugabannin masallaci.

An fahimta da farko a duniyar musulmai azaman girmamawa ga mai ilimin addini.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta