Musa Audu
Musa Audu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 18 ga Yuni, 1980 (44 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | dan tsere mai dogon zango da Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 75 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 174 cm |
Musa Audu (an haife shi a ranar 18 ga watan Yunin shekara ta 1980) dan wasan Najeriya ne wanda ya kware a mita 400. Ya kasance sananne saboda lashe lambar tagulla a gasar Olympics ta shekara ta 2004 mita 4 x 400 a matsayin wani bangare na kungiyar Najeriya da kuma lambar azurfa a cikin Wasannin All-Africa na shekara ta 2003 na mita 4 x 400 a matsayin wani bangare na kungiyar ta Najeriya ma.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
Hanyoyin Hadin waje
- Musa Audu at World Athletics
- http://www.olympic.org/