jarumi, model (en), media personality (en) da mai gabatarwa a talabijin
Kyaututtuka
gani
City People Entertainment Awards (2016) Nigerian Broadcasters Merit Awards (2016) The Future Awards Africa Prize for On-Air Personality (Visual) (2017) Best of Nollywood Awards (2019) Africa Magic Viewers' Choice Awards
Nancy Isime (An haifeta ranar 17 ga watan Disamba, 1991). Yar kwasan kwaikwayo ce ta Najeriya, modala ce kuma sannan tanada alaka da kafofin yanar gizo[1]
Farkon rayuwa
An haifi Nancy a jihar Edo, kasar Nijeria[2] Bayan ta kammala karatun ta na sakandari a garin Bennin, Nancy ta ta garzaya Jami'ar legas inda tayi difloma.[3]
Nancy Isime tanada shekara biyar mahaifiyarta ta rasu wanda hakan yasa mahaifin ta yaci gaba da kula da ita[4]. A lagas Nancy ta tashi kuma anan tayi karatun firamare da kuma jiniya sakandari kafin daga bisani ta koma Bennin domin kaammala karatun siniya sakandari. Nancy ta samu horon karatu na sharar fage na wata shidda a ami'ar fatakol daga bisani kuma ta koma jami'ar legas inda tayi karatun difloya a bangaren abinda ake kira da ingilishi Social Art[5]
Sana'a
Nancy IsimeNancy Isime
Nancy isime ta fara sana'arta ne a matsayin jaruma a shirin gidan telabishin Echoes a shekarar 2011. A lokaci guda kuma tayi da a matsayin mai labarai a gidan telabishin, tayi shire shire da aka santa dasu kamar wani shiri na na Gulma The Squeeze, technology show What's Hot, da backstage segments of MTN Project Fame season 7 [6] A shekarar 2016 Nancy maye gurbin Toke Makinwa a matsayin mai gabatarwa a daga daga cikin fitattun gidan telabishin
Fina-finan ta
Nancy isime tayi fina finai da yawa amma ga wasu daga cikinsu