New Bussa

New Bussa

Suna saboda Bussa
Wuri
 9°54′N 4°30′E / 9.9°N 4.5°E / 9.9; 4.5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Neja
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 24,449 (2007)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
ofishin new bussa
Taswirar new bussa
New busaa

New Bussa Gari ne, da keJihar Neja, ƙasar Najeriya.Sabon wurin Bussa ne bayan dam din tafkin Kainji ya saita wurin sa daya gabata a karkashin ruwa. Ya zuwa 2007, New Bussa yana da ƙiyasin yawan jama'a 24,449. Sabuwar Bussa ita ce hedikwatar masarautar Borgu da karamar hukumar Borgu.

Yanayin Garin

Sabon Bussa yana zaune a 9°53'N 4°31'E, sannan asalin Garin Bussa yana nan a kusan kilomita arba'in da sabuwar Bussa a 10°13'15"N 4°28'31"E, (Yanayin altitu kafa 561 ko 170 mita).