Pyongyang ko Piyonyan[1] (lafazi : /piyonyan/) birni ne, da ke a ƙasar Koriya ta Arewa. Shi ne babban birnin ƙasar Koriya ta Arewa. Pyongyang yana da yawan jama'a 2,870,000, bisa ga jimillar 2016. An gina birnin Pyongyang kafin karni na biyu kafin haihuwar Annabi Issa.
Hotuna
Hanyar shiga titin layin dogo na karkashin Kasa a birnin