Rana ko jam'i Ranaku suna ne na duk rana ɗaya dake a kullum, wanda suke haɗa mako. Akwai adadin (rana) ku guda bakwai a cikin mako ko sati.[1][2][3]