Rashidat Sadiq
![]() | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Jahar Ibadan, 3 ga Janairu, 1981 (44 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Najeriya Tarayyar Amurka | ||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Makaranta |
University of Connecticut (en) ![]() Oklahoma State University–Stillwater (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a |
basketball player (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa |
power forward (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 78 kg | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 189 cm |
Rashidat Odun Sadiq (an haife ta 3 ga watan Janairu 1981 a Ibadan ) ita ce ’yar ƙwallon kwando ta mata a Nijeriya.[1] Ta yi wasa a Amurka tare da Jami'ar Connecticut Huskies da Oklahoma State Cowgirls. Ta kuma taka leda tare da ƙungiyar ƙwallon kwando ta mata ta ƙasa ta Najeriya a gasar Olympics a, lokacin bazara ta shekarar 2004 da kuma Wasannin Commonwealth na shekarar 2006.
Manazarta
- ↑ Rashidat Sadiq at WNBA.com