Rhoda Chileshe (an haife ta a ranar 8 ga watan Mayu shekarar 1998) ' yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar ƙasar Zambiya wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Indeni Roses da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Zambia .