Sikkim

Sikkim
सिक्किम (ne)
Sikkim (en)


Wuri
 27°33′N 88°30′E / 27.55°N 88.5°E / 27.55; 88.5
ƘasaIndiya

Babban birni Gangtok (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 657,876 (2011)
• Yawan mutane 92.71 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 7,096 km²
Wuri mafi tsayi Kanchenjunga (en) Fassara (8,586 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Kingdom of Sikkim (en) Fassara
Ƙirƙira 16 Mayu 1975
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Council of Ministers of Sikkim (en) Fassara
Gangar majalisa Sikkim Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Shriniwas Dadasaheb Patil (en) Fassara (20 ga Yuli, 2013)
• Chief Minister of Sikkim (en) Fassara Pawan Kumar Chamling (en) Fassara (12 Disamba 1994)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 IN-SK
Wasu abun

Yanar gizo sikkim.gov.in
Taswirar yankunan jihar Sikkim.

Sikkim jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 7,096 da yawan jama’a 610,577 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1975. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Gangtok ne. Ganga Prasad shi ne gwamnan jihar. Jihar Sikkim tana da iyaka da jiha ɗaya (Bengal ta Yamma a Kudu), da ƙasashen uku (Sin a Arewa da Arewa maso Gabas, Bhutan a Gabas, Nepal a Yamma).

Hotuna

Manazarta