Skopje, birni ne, da ke a ƙasar Masadoiniya ta Arewa. Shi ne babban birnin ƙasar Masadoiniya ta Arewa. Skopje yana da yawan jama'a 584,000, bisa ga jimillar 2018. An gina birnin Skopje kafin karni na goma kafin haihuwar Annabi Issa.
Hotuna
Baron von Gieslingen a Skopje
Filin jirgin sama na farko a Skopje
Sojojin Amurka a birnin Skopje, 1963
An gudanar da zanga-zangar Bulgaria, Skopje a shekarar 1908