Tahoua (sashe)
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Yankin Nijar | Yankin Tahoua | ||||
Babban birni | Tahoua | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 432,659 (2012) | ||||
• Yawan mutane | 44.41 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 9,743 km² |
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/d/de/Gouvernorat_de_Tahoua_02.jpg/220px-Gouvernorat_de_Tahoua_02.jpg)
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/6/66/Photo_de_Bienvenue_%C3%A0_Tahoua.jpg/133px-Photo_de_Bienvenue_%C3%A0_Tahoua.jpg)
Tahoua sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Tahoua, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Tahoua. Bisa ga kidayar da akayi a shekarar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 500 361[1].
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
- ↑ "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 6 January 2020.